‘Yan sanda sun kama shugaban ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) Joe Ajaero, a birnin Owerri na Jihar Imo.

‘Yan sanda sun kama shugaban ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) Joe Ajaero, a birnin Owerri na Jihar Imo.

Kakakin ƙungiyar Benson Uper ne ya bayyana haka a saƙon da ya aike wa manema labarai ta manhajar WhatsApp.

Har kawo yanzu ba a san inda aka nufa da shi ba.

NLC dai tana jagarantar zanga-zanga a faɗin jihar ta Imo game da abin da ta kira rashin kyautata wa ma’aikata da hana su albashi da sauransu.

Sashin Tallace-tallace na kamfanin A.S.U Media 

Comments

Popular posts from this blog

Daga Kamfanin A.S.U Media -- Sakon taya murnan samun Sarautan Wazirin katagum.

Sanata Halliru Dauda Jika ya sauya Sheka daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.

Dan Majalisan Tarayya,Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar: Masai.Hon Aminu Aliyu Gari