Daga Kamfanin A.S.U Media -- Sakon taya murnan samun Sarautan Wazirin katagum.

A madadin Kamfanin A.S.U Media da dukkannan ma'aikatanta Suna farin ciki tareda taya Tsohon mataimakin Gwamnan Jihar Bauchi Arch Audi Sule katagum Murnar samun Sarautan Wazirin katagum Wanda Mai Martaba Sarkin Katagum Alh Umar Faruk II, ya tabbatar masa da Shi a ranar 06-11-2023.

Tareda fatan Allah yasa wannan Sarautan Wazirin katagum ya Zama ya amfanar da Al'ummar kasar katagum dama Bauchi Baki Daya.

Sign :-
Management.


Sashin tallace-tallace ..
Domin Karin bayani za'a iya bibiyan A.S.U Media ta shafinta na Facebook dan aiko da sakon kai tsaye, ko a aikonmata ta email address kamar haka ( asumedia2@gmail.com) ko a tuntubeta ta WhatsApp a wanannan lambar 09037484655.

MUNGODE .

YouTube Channel :-A.S.U YouTube channel https://www.youtube.com/@a.s.umedia8014

WhatsApp Channel:-A.S.U WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029VaA2BdxGZNCky49CCX3Q

Website :-A.S.U website https://asumediablog.blogspot.com/?m=1

Tiktok :-A.S.U Tiktok
tiktok.com/@a.s.u.media

INSTAGRAM :-A.S.U Instagram
https://instagram.com/a.s.u_media?igshid=MzNlNGNkZWQ4Mg==

Comments

Popular posts from this blog

Sanata Halliru Dauda Jika ya sauya Sheka daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.

Dan Majalisan Tarayya,Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar: Masai.Hon Aminu Aliyu Gari