Raddi wa masu kushe rabon da Aliyu Aminu Garu yayi :- Abdulrahaman Inuwa kawu .

๐˜๐€๐Š๐€๐Œ๐€๐“๐€ ๐€๐‹'๐”๐Œ๐Œ๐€๐‡  ๐’๐”๐’๐€๐ ๐–๐€๐๐๐€๐...
Naga cece kuce yayi yawa a wagga kafa kan wadannan kayayayaki da Hon ALI GARU yara ba a karamar hukumar Bauchi na Masai 

Nada kyau komai zakayi musamman adawa yakamata kanada tafe hujja...?

Wadannan kaya da'aka raba na Masai na zamani baya daga cikin Consistuency Project na  Hon Aliyu Aminu Garu 
Wadannan kaya wani kanfanine na takin zamani wato Indorama suka bayar ta hannun Hon. Aliyu Aminu Garu saboda wata alaka tasu kasuwanci da zumunci sukaga yadace su bayar kuma a karamar hukumar Bauchi kuma ta hannun Hon Aliyu Aminu Garu 

Da badon akwai dan jihar bauchi kuma dan karamar hukumar bauchi a kanfanin ba da wata jihar za'a kai ko wata karamar hukumar wadda dane' ga Alhaji Inuwa Obi.

Nada kyau mu dunga tsaurara bincike da alfanun abu kafun adawa dashi da kuma wadda yakawo karamar hukumar Bauchi don tafi mana kowa a cikin yan'siyasar nan dukkansu ko waye zai kawo cigaba muna maraba da shi daga ko ina a fadin duniya 

Akarshe muna kira ga duka zababbunmu kudaure kusake komawa cikin dazuka da kauyukanmu da kukayi alkawari don gina kananan Asibitoti, Ruwan sha, hanya, da Inganta makarantunmu a kauyuka don suna cikin wani hali kam abun babu kyan gani gaskiya Sanatotinmu, Wakilanmu da dukkan masu ruwa da tsaki...

Hon Bahjatu Odita 
Hon. Alhaji Mudi Salga 
Hon Hon Murtala Salihu 
Hon Abu Aslamia Mubarak Shehu 
Hon Rilwanu Shehu 
Hon Khalid Gado da Masu 
Hon. Nasiru Abdullahi Nastic 
Hon. Junaid Ahmad 
Hon. Al Ameen Tarkunya Ibraheem 
Hon Adamu Tahir Ilelah Matawalle 
Hon Malam Mansur Doma 
Hon. Abdullahi Jangwais  Etc 

Naku. Abdulrahman Inuwa Kawu daga ๐‘ผ๐’๐’ˆ๐’–๐’˜๐’‚๐’“ ๐’ƒ๐’‚๐’Œ๐’Š๐’ ๐‘ฒ๐’–๐’“๐’‚ ๐‘ฎ๐’–๐’๐’…๐’–๐’Ž๐’‚๐’“ ๐’…๐’‚๐’๐’Œ๐’‚๐’…๐’† ๐’‚ ๐’Œ๐’‚๐’“๐’‚๐’Ž๐’‚๐’“ ๐’‰๐’–๐’Œ๐’–๐’Ž๐’‚๐’“ ๐’ƒ๐’‚๐’–๐’„๐’‰๐’Š

Sashin tallace-tallace ..
Domin Karin bayani za'a iya bibiyan A.S.U Media ta shafinta na Facebook dan aiko da sakon kai tsaye, ko a aikonmata ta email address kamar haka ( asumedia2@gmail.com) ko a tuntubeta ta WhatsApp a wanannan lambar 09037484655.

MUNGODE .
 https://www.youtube.com/@a.s.umedia8014

https://whatsapp.com/channel/0029VaA2BdxGZNCky49CCX3Q

 https://asumediablog.blogspot.com/?m=1

tiktok.com/@a.s.u.media

https://instagram.com/a.s.u_media?igshid=MzNlNGNkZWQ4Mg==


Comments

Popular posts from this blog

Daga Kamfanin A.S.U Media -- Sakon taya murnan samun Sarautan Wazirin katagum.

Sanata Halliru Dauda Jika ya sauya Sheka daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.

Dan Majalisan Tarayya,Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar: Masai.Hon Aminu Aliyu Gari