Dan Majalisan Tarayya,Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar: Masai.Hon Aminu Aliyu Gari

Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar Masai.

Hon Aminu Aliyu Garu Dan Majalisa Mai wakiltan Ƙaramar Hukumar Bauchi a Majalisan Tarayya dake Abuja ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar Masai amatsayin tallafin romon Demokradiyya.
Shin ya kuke ganin matsayin wannan tallafin nasa ?

Sashin tallace-tallace ..
Domin Karin bayani za'a iya bibiyan A.S.U Media ta shafinta na Facebook dan aiko da sakon kai tsaye, ko a aikonmata ta email address kamar haka ( asumedia2@gmail.com) ko a tuntubeta ta WhatsApp a wanannan lambar 09037484655.

MUNGODE .

YouTube Channel :-A.S.U YouTube channel https://www.youtube.com/@a.s.umedia8014

WhatsApp Channel:-A.S.U WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029VaA2BdxGZNCky49CCX3Q


Website :-A.S.U website https://asumediablog.blogspot.com/?m=1

Tiktok :-A.S.U Tiktok
tiktok.com/@a.s.u.media

INSTAGRAM :-A.S.U Instagram
https://instagram.com/a.s.u_media?igshid=MzNlNGNkZWQ4Mg==


Comments

Popular posts from this blog

Daga Kamfanin A.S.U Media -- Sakon taya murnan samun Sarautan Wazirin katagum.

Sanata Halliru Dauda Jika ya sauya Sheka daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.