kotu ta Fara sauraran Shari'ar Major- General Alkali Wanda aka masa kisan gilla a Jos a shekaru baya

Sai yau aka fara sauraran shari'ar kisan gillar da aka yi wa Manjo-Janar Alkali a Jos.

An gurfanar da mutane 21 da ake zargin da kisan marigayin a kauyen Guchwet da ke Plateau.

Marigayin ya rasa ransa ne a kan hanyarsa ta zuwa Bauchi daga birnin Abuja a shekarar 2018.

Comments

Popular posts from this blog

Daga Kamfanin A.S.U Media -- Sakon taya murnan samun Sarautan Wazirin katagum.

Sanata Halliru Dauda Jika ya sauya Sheka daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.

Dan Majalisan Tarayya,Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar: Masai.Hon Aminu Aliyu Gari