Kotu ta bayyana ranar da zata yanke hukuncin Shari'ar dake gaban na zaben Shugaban kasa. Tareda bayyana sunayen Alkalai guda bakwai Wanda sune zasu yanke hukuncin .

A yau kotu ta ayyana ranar Alhamis 26-10-20 Akan ranar da zata zantar da hukunci Kan karar da Atiku da Obi Shuka shigar gabanta.
Kotunnan ta bayyana sunayen manyan Alkalen kasa guda bakwai Wanda sune zasu gabatar da hukuncin Shari'ar.

1 -Justice John Iyang Okoro
2 -Justice Uwani Musa Abba-Aji
3 - Justice Ibrahim Saulawa
4 - Justice Muhammed Lawan Garba
5 - Justice Tijjani Abubakar
6 - Justice Adamu Jauro
7 - Justice Emanuel Agim
Wadannan alkalan da zasu dale karagar Kujeran yanke hukuncin Shari'ar dake gaban kotun , Wanda Atiku Abubakar da Peter Obi Suaka shigar a gaban Kotun.

Comments

Popular posts from this blog

Daga Kamfanin A.S.U Media -- Sakon taya murnan samun Sarautan Wazirin katagum.

Sanata Halliru Dauda Jika ya sauya Sheka daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.

Dan Majalisan Tarayya,Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar: Masai.Hon Aminu Aliyu Gari