Gwamna Dikko Radda Ya Fitar Da Sama Da N500m Don Biyan Tsaffin Ma'aikatan Jihar Katsina Giratuti Da Fansho.

Gwamna Dikko Radda Ya Fitar Da Sama Da N500m Don Biyan Tsaffin Ma'aikatan Jihar Katsina Giratuti Da Fansho

Majiyar mu ta ruwaito Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudade har naira miliyan dari biyar da arba'in da uku, da dubu ɗari da goma, da dari bakwai da ashirin da kuma kwabo shida a matsayin kudaden da za a biya tsaffin ma'aikatan jihar Katsina na karshen shekarar 2019

Kamar yadda ruhoton ya tabbatar hakan na kunshe a sanarwar manema labaru wadda babban mai taimaka wa gwamnan a fanin yada labarai a kafafen sadarwar zamani Isah Miqdad ya fitar a yau  din Nan Litinin.
"Mai Girma Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD ya amince da a fitar da kudi Naira 543,110,720.06 don a biya sauran kudaden ajiye aiki na 'gratuity' da fansho na karshen shekarar 2019." Inji Miqdad
Shashin Tallace-tallace na kamfanin A.S.U Media

Comments

Popular posts from this blog

Daga Kamfanin A.S.U Media -- Sakon taya murnan samun Sarautan Wazirin katagum.

Sanata Halliru Dauda Jika ya sauya Sheka daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.

Dan Majalisan Tarayya,Ya rabawa Al'ummar Mazabar sa bututun magudanar: Masai.Hon Aminu Aliyu Gari