‘Yan sanda sun kama shugaban ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) Joe Ajaero, a birnin Owerri na Jihar Imo.

‘Yan sanda sun kama shugaban ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) Joe Ajaero, a birnin Owerri na Jihar Imo.

Kakakin ƙungiyar Benson Uper ne ya bayyana haka a saƙon da ya aike wa manema labarai ta manhajar WhatsApp.

Har kawo yanzu ba a san inda aka nufa da shi ba.

NLC dai tana jagarantar zanga-zanga a faɗin jihar ta Imo game da abin da ta kira rashin kyautata wa ma’aikata da hana su albashi da sauransu.

Sashin Tallace-tallace na kamfanin A.S.U Media 

Comments

Popular posts from this blog

Mata 100 sun samu Tallafin 10k daga Engr Umar Umar Abdullahi Ajiya

A Najeriya wasu sun mayarda masallaci gidajen su, su shiga su zauna suyi ta cin mutumcin mutane suna zagin da ko a toilet din gidan su basa yi, amma za su shigo dakin Allah su yi. / Sheriff Almuhajir.

BAYANAN SIRRI: Tinubu na jin zafin yadda ake ambatarsa da sunaye dake nuna gazawarsa ko tsadar rayuwar da Gwamnatinsa ta jawo misali irinsu T-Pain (Tinubu Pain) da sauransu